Markus 3:29 - Littafi Mai Tsarki29 amma fa, duk wanda ya saɓi Ruhu Mai Tsarki ba ya samun gafara har abada, ya yi madawwamin zunubi ke nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Amma duk wanda ya saɓi Ruhu Mai Tsarki, ba za a taɓa gafara masa ba. Ya aikata madawwamin zunubi ke nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |