Markus 3:27 - Littafi Mai Tsarki27 Ba mai iya shiga gidan ƙaƙƙarfan mutum ya washe kayansa, sai ko ya fara ɗaure ƙaƙƙarfan mutumin, sa'an nan kuma ya washe gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Tabbatacce, ba mai shiga gidan mai ƙarfi yă kwashe dukiyarsa, sai bayan ya daure mai ƙarfin, sa’an nan zai iya yin fashin gidansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |