Markus 3:26 - Littafi Mai Tsarki26 Shaiɗan kuma in ya tayar wa kansa, ya rabu, ba zai ɗore ba, ƙarewa tasa ce ta zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 In kuwa Shaiɗan yana gāba da kansa, ya kuma rabu biyu, ba zai tsaya ba, ƙarshensa ya zo ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |