Markus 2:25 - Littafi Mai Tsarki25 Sai ya ce musu, “Ashe, ba ku taɓa karanta abin da Dawuda ya yi ba, sa'ad da ya matsu da yunwa, shi da abokan tafiyarsa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Ya amsa ya ce, “Ashe, ba ku taɓa karanta abin da Dawuda ya yi ba, sa’ad da shi da abokan tafiyarsa suka ji yunwa, suna kuma cikin bukata? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |