Markus 2:21 - Littafi Mai Tsarki21 Ba mai mahon tsohuwar tufa da sabon ƙyalle. In ma an yi, ai, sai sabon ƙyallen ya kece tsohuwar tufar, har ma ta fi dā kecewa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 “Ba mai facin sabon ƙyalle a tsohuwar riga. In ya yi haka, sabon ƙyallen zai yage daga tsohuwar, yagewar kuwa za tă zama da muni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |