Markus 2:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sai Yesu ya ce musu, “Ashe, abokan ango sa iya azumi tun ango na tare da su? Ai, muddin suna tare da angon, ba za su yi azumi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Yesu ya amsa ya ce, “Yaya abokan ango za su yi azumi, sa’ad da yana tare da su? Ai, ba za su yi ba, muddin yana tare da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |