Markus 2:18 - Littafi Mai Tsarki18 To, almajiran Yahaya da na Farisiyawa suna azumi, sai aka zo aka ce masa, “Don me almajiran Yahaya da na Farisiyawa suke azumi, amma naka almajirai ba sa yi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 To, almajiran Yohanna da na Farisiyawa suna azumi, sai waɗansu mutane suka zo suka tambayi Yesu, suka ce, “Yaya almajiran Yohanna da na Farisiyawa suna azumi, amma almajiranka ba sa yi?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |