Markus 16:6 - Littafi Mai Tsarki6 Shi kuwa ya ce musu, “Kada ku firgita. Yesu Banazare kuke nema, wanda aka gicciye. Ai, ya tashi, ba ya nan. Kun ga ma wurin da suka sa shi! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ya ce, “Kada ku firgita. Kuna neman Yesu Banazare wanda aka gicciye ne. Ya tashi! Ba ya nan. Ku dubi inda aka kwantar da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |