3 Suna ce wa juna, “Wa zai mirgine mana dutsen nan daga bakin kabarin?”
3 sai suka tambaye juna suka ce, “Wane ne zai gungura mana dutsen daga bakin kabarin?”
A ranar farko ta mako, da assussuba suka tafi kabarin, da fitowar rana sai suka isa.
Da suka ɗaga kai, suka ga, ashe, an mirgine dutsen waje ɗaya, ga shi kuwa, ƙato ne ƙwarai.
To, a ranar farko ta mako, Maryamu Magadaliya ta je kabarin da asuba, tun da sauran duhu, ta ga an kawar da dutsen daga kabarin.