Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Markus 16:2 - Littafi Mai Tsarki

2 A ranar farko ta mako, da assussuba suka tafi kabarin, da fitowar rana sai suka isa.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

2 A ranar farko ta mako, da sassafe, bayan fitowar rana, suna kan hanyarsu zuwa kabarin ke nan,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Markus 16:2
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

To, a ranar farko ta mako, Maryamu Magadaliya ta je kabarin da asuba, tun da sauran duhu, ta ga an kawar da dutsen daga kabarin.


A ranar farko ta mako kuwa, da asussuba, suka je wurin kabarin da kayan ƙanshi da suka shirya.


To, bayan Asabar, da asussuba a ranar farko ta mako, sai Maryamu Magadaliya da ɗaya Maryamun, suka je ganin kabarin.


Da Asabar ta wuce, Maryamu Magadaliya, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma Salome, suka sayo kayan ƙanshi, domin su je su shafa masa.


Suna ce wa juna, “Wa zai mirgine mana dutsen nan daga bakin kabarin?”


Gari na wayewa, sai sarki ya tashi, ya tafi da gaggawa wurin kogon zakoki.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ