Markus 16:1 - Littafi Mai Tsarki1 Da Asabar ta wuce, Maryamu Magadaliya, da Maryamu uwar Yakubu, da kuma Salome, suka sayo kayan ƙanshi, domin su je su shafa masa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Da Asabbaci ya wuce, sai Maryamu Magdalin, Maryamu mahaifiyar Yaƙub, da kuma Salome suka sayi kayan ƙanshi domin su je su shafa wa jikin Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |