9 Sai ya amsa musu, ya ce, “Wato kuna so ne in sakar muku Sarkin Yahudawa?”
9 Bilatus ya yi tambaya ya ce, “Kuna so in sakar muku Sarkin Yahudawa?”
Amma dai kuna da wata al'ada, in Idin Ƙetarewa ya yi, nakan sakar muku mutum ɗaya. To, kuna so in sakar muku Sarkin Yahudawa?”
Jama'a fa suka matso, suka fara roƙon Bilatus ya yi musu abin da ya saba yi.
Don ya gane, saboda hassada ne manyan firistoci suka bashe shi.