Markus 15:6 - Littafi Mai Tsarki6 To, a lokacin idi kuwa Bilatus ya saba sakar musu kowane ɗan sarƙa guda da suka roƙa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Yanzu fa, al’ada ce a lokacin Bikin, a saki ɗan kurkuku guda wanda mutane suka roƙa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |