Markus 15:41 - Littafi Mai Tsarki41 su ne waɗanda suka biyo shi, sa'ad da yake ƙasar Galili, suna yi masa hidima, da kuma mata da yawa da suka rako shi Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 A Galili waɗannan mata ne suka riƙa bin sa suna yin masa hidima. Waɗansu mata da yawa da suka zo tare da shi daga Urushalima, su ma suna nan a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |