Markus 15:2 - Littafi Mai Tsarki2 Bilatus ya tambaye shi, “Ashe, kai ɗin nan kai ne Sarkin Yahudawa?” Yesu ya amsa masa ya ce, “Yadda ka faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Bilatus ya yi tambaya ya ce, “Kai ne Sarkin Yahudawa?” Yesu ya amsa ya ce, “I, haka yake, kamar yadda ka faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |