Markus 15:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sai soja suka tafi da shi cikin fada, wato fadar mai mulkin, suka tara dukkan rundunar soja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sojojin suka tafi da Yesu cikin fadar gwamna (wato, Firetoriyum), suka kira dukan kamfanin sojoji wuri ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |