Markus 15:1 - Littafi Mai Tsarki1 Da wayewar gari sai manyan firistoci da shugabanni, da malaman Attaura, da dukkan 'yan majalisa suka yi shawara. Sai suka ɗaure Yesu, suka tafi da shi, suka ba da shi ga Bilatus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Da sassafe, sai manyan firistoci da dattawa, da malaman dokoki, da dukan Majalisa, suka yanke shawara. Suka daure Yesu, suka kai shi, suka miƙa shi ga Bilatus. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |