Markus 14:71 - Littafi Mai Tsarki71 Sai ya fara la'antar kansa, yana ta rantserantse, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan da kuke faɗa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202071 Sai ya fara la’antar kansa, yana rantsuwa musu, yana cewa, “Ban san wannan mutumin da kuke magana a kai ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |