52 shi kuwa ya bar musu mayafin, ya gudu huntu.
52 sai ya gudu ya bar rigarsa, ya gudu tsirara.
sai ta kama rigarsa, tana cewa, “Ka kwana da ni.” Amma ya bar rigarsa a hannunta ya gudu ya fita.
Shaiɗan ya amsa, ya ce, “Mutum ya iya rabuwa da dukan abin da yake da shi don yă ceci ransa.
Sai wani saurayi, daga shi sai mayafi, ya bi shi. Suka kai masa cafka,
Daga nan suka tafi da Yesu wurin babban firist. Duk manyan firistoci da shugabanni da malaman Attaura suka taru a wurinsa.