Markus 14:41 - Littafi Mai Tsarki41 Ya sāke komowa zuwa na uku, ya ce musu, “Har yanzu barci kuke yi kuna hutawa? Ya isa haka. Lokaci ya yi. An ba da Ɗan Mutum ga masu zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202041 Da ya koma sau na uku, sai ya ce musu, “Har yanzu kuna barci, kuna hutawa ba? Ya isa! Lokaci ya yi. Duba an ba da Ɗan Mutum a hannun masu zunubi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |