Markus 13:32 - Littafi Mai Tsarki32 “Amma fa wannan rana ko wannan sa'a ba wanda ya sani, ko mala'ikun da suke Sama, ko Ɗan, sai dai Uban kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 “Game da wannan rana ko sa’a kuwa, ba wanda ya sani, ko mala’ikun da suke sama, ko Ɗan, sai Uban kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |