Markus 13:20 - Littafi Mai Tsarki20 Da ba don Ubangiji ya taƙaita kwanakin nan ba, da ba ɗan adam ɗin da zai tsira. Amma sabili da zaɓaɓɓun nan da ya zaɓa, sai ya taƙaita kwanakin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 “Da ba don Ubangiji ya rage kwanakin nan ba, da ba wani da zai tsira. Amma saboda zaɓaɓɓu waɗanda ya zaɓa, sai ya rage kwanakin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |