16 Wanda yake gona kuma kada ya koma garin ɗaukar mayafinsa.
16 Kada wani da yake gona kuma yă koma don ɗaukar rigarsa.
Wanda yake kan soro kuma kada yă sauko yă shiga gida garin ɗaukar wani abu.
Kaiton masu juna biyu da masu goyo a wannan lokaci!