Markus 13:13 - Littafi Mai Tsarki13 Kowa kuma zai ƙi ku saboda sunana. Amma duk wanda ya jure har ƙarshe zai cetu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Dukan mutane za su ƙi ku saboda ni, amma wanda ya tsaya da ƙarfi har ƙarshe, zai sami ceto. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |