Markus 13:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ɗan'uwa zai ba da ɗan'uwansa a kashe shi, uba kuwa ɗansa. 'Ya'ya kuma za su tayar wa iyayensu har su sa a kashe su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 “Ɗan’uwa zai ba da ɗan’uwa a kashe. Mahaifi zai ba da ɗansa. ’Ya’ya za su tayar wa iyayensu, su kuma sa a kashe su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |