Markus 12:6 - Littafi Mai Tsarki6 Har yanzu dai yana da sauran ɗaya tak, shi ne makaɗaicin ɗansa. Daga ƙarshe ya aike shi wurinsu, yana cewa, ‘Sā ga girman ɗana.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “Sauran mutum ɗaya da ya rage ya aika, ɗa, da yake ƙauna. Daga ƙarshe sai ya aike shi, yana cewa, ‘Za su girmama ɗana.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |