Markus 12:34 - Littafi Mai Tsarki34 Da Yesu ya ga ya yi masa magana da fasaha, sai ya ce masa, “Ba ka nesa da Mulkin Allah.” Bayan wannan kuma ba wanda ya yi ƙarfin halin sāke tambayarsa wani abu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Da Yesu ya ga ya amsa da hikima, sai ya ce masa, “Ba ka da nisa da mulkin Allah.” Daga lokacin, ba wanda ya yi karambani yin masa wata tambaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |