Markus 12:16 - Littafi Mai Tsarki16 Suka kawo masa. Ya ce musu, “Suran nan da sunan nan na wane ne?” Suka ce masa, “Na Kaisar ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Suka kawo masa kuɗin, sai ya tambaye, su ya ce, “Hoton wane ne wannan? Kuma rubutun wane ne wannan?” Suka ce, “Na Kaisar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |