6 Suka faɗa musu abin da Yesu ya ce. Su kuwa suka ƙyale su suka tafi.
6 Suka amsa kamar yadda Yesu ya ce su yi. Mutanen kuwa suka ƙyale su.
Sai waɗanda suke tsaitsaye a gun suka ce musu, “Don me kuke kwance aholakin nan?”
Suka kawo wa Yesu aholakin, suka shimfiɗa mayafansu a kai, ya hau.