Markus 11:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai ya ce wa ɓauren, “Kada kowa ya ƙara cin 'ya'yanka har abada!” Almajiransa kuwa suna ji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai ya ce wa itacen, “Kada kowa yă ƙara cin ’ya’yanka.” Almajiransa kuwa suka ji ya faɗi haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |