Markus 11:11 - Littafi Mai Tsarki11 Sai ya shiga Urushalima, ya shiga Haikalin. Da dai ya dudduba kome, da yake magariba ta yi, ya fita ya tafi Betanya tare da goma sha biyun nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Yesu ya shiga Urushalima ya kuma tafi filin haikali. Ya dudduba kome duka, amma da yake yamma ta yi, sai ya tafi Betani tare da Sha Biyun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |