9 Abin da Allah fa ya gama, kada mutum ya raba.”
9 Domin haka, abin da Allah ya haɗa, kada mutum yă raba.”
Haka su biyun nan su zama jiki guda.’ Har nan gaba su zama ba jiki biyu ba ne, ɗaya ne.
A cikin gida kuma sai almajiransa suka sāke tambayarsa wannan magana.