Markus 10:51 - Littafi Mai Tsarki51 Yesu ya ce masa, “Me kake so in yi maka?” Makahon ya ce masa, “Malam, in sami gani!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202051 Yesu ya tambaye shi ya ce, “Me kake so in yi maka?” Makahon ya ce, “Rabbi, ina so in sami ganin gari.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |