41 Da almajiran nan goma suka ji haka, suka fara jin haushin Yakubu da Yahaya.
41 Da sauran goman suka ji wannan, sai suka yi fushi da Yaƙub da Yohanna.
Kada ku yi kome da sonkai ko girmankai, sai dai da tawali'u, kowa yana mai da ɗan'uwansa ya fi shi.
A game da ƙaunar 'yan'uwa kuwa, ku ƙaunaci juna gaya. A wajen ba da girma, kowa yă riga ba ɗan'uwansa.
Fāriya ba ta kawo kome sai wahala. Hikima ce a nemi shawara.
Ko kuna tsammani a banza ne Nassi ya ce, “Wannan ruhu da Allah ya sa a cikinmu yana tsaronmu ƙwarai”?
Sai musu ya tashi a tsakaninsu, a kan ko wane ne babbansu.
Da almajiran nan goma suka ji haka, sai suka ji haushin 'yan'uwan nan biyu.
Yesu ya kira su ya ce musu, “Kun sani waɗanda aka san su da mulkin al'ummai sukan nuna musu iko, hakimansu ma sukan gasa musu iko.
Sai ya ce musu, “Sarakunan al'ummai sukan nuna musu iko, mahukuntansu kuma sukan nema a ce da su, ‘Mataimakan jama'a.’