Markus 10:34 - Littafi Mai Tsarki34 Za su yi masa ba'a, su tofa masa yau, su yi masa bulala, su kashe shi, bayan kwana uku kuma ya tashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 waɗanda za su yi masa ba’a, su tofa masa miyau, su yi masa bulala, su kuma kashe shi. Bayan kwana uku kuma yă tashi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |