Markus 10:23 - Littafi Mai Tsarki23 Daga nan sai Yesu ya duddubi almajiransa, ya ce musu, “Da ƙyar kamar me masu dukiya su shiga Mulkin Allah!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Yesu ya dudduba, sai ya ce wa almajiransa, “Yana da wuya fa masu arziki su shiga mulkin Allah!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |