Markus 10:18 - Littafi Mai Tsarki18 Sai Yesu ya ce masa, “Don me ka kira ni managarci? Ai, ba wani Managarci sai Allah kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Yesu ya amsa ya ce, “Don me kake ce da ni mai nagarta? Ai, ba wani nagari, sai Allah kaɗai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |