Markus 10:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ya fara tafiya ke nan, sai ga wani ya sheƙo a guje, ya durƙusa a gabansa, ya tambaye shi ya ce, “Malam managarci, me zan yi in gaji rai madawwami?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Da Yesu ya kama hanya, sai wani mutum ya ruga da gudu ya zo wajensa, ya durƙusa a gabansa ya ce, “Malam nagari, me zan yi domin in gāji rai madawwami?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |