Markus 10:14 - Littafi Mai Tsarki14 Da Yesu ya ga haka, sai ya ji haushi, ya ce musu, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Allah na irinsu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Da Yesu ya ga haka, sai ya yi fushi, ya ce musu, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su, gama mulkin Allah na irin waɗannan ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |