Markus 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Sai duk mutanen ƙasar Yahudiya, da dukan mutanen Urushalima suka yi ta zuwa wurinsa, suna bayyana zunabansu, yana yi musu baftisma a Kogin Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Dukan ƙauyukan Yahudiya da dukan mutanen Urushalima suka fiffito zuwa wurinsa. Suna furta zunubansu, ya kuwa yi musu baftisma a Kogin Urdun. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |