Markus 1:40 - Littafi Mai Tsarki40 Wani kuturu ya zo wurinsa, yana roƙonsa, yana durƙusawa a gabansa, yana cewa, “In ka yarda kana da iko ka tsarkake ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Wani mutum mai kuturta ya zo wurinsa, ya durƙusa ya roƙe shi ya ce, “In kana so, za ka iya tsabtacce ni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |