Markus 1:4 - Littafi Mai Tsarki4 Yahaya Maibaftisma ya bayyana a jeji, yana wa'azi mutane su tuba a yi musu baftisma domin a gafarta musu zunubansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ta haka Yohanna ya zo, yana baftisma a yankin hamada, yana kuma wa’azin baftismar tuba don gafarar zunubai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |