Markus 1:32 - Littafi Mai Tsarki32 Da magariba, bayan faɗuwar rana, aka kakkawo masa dukan marasa lafiya, da masu aljannu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 A wannan yamma, bayan fāɗuwar rana, mutane suka kawo wa Yesu dukan marasa lafiya, da masu aljanu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |