Markus 1:31 - Littafi Mai Tsarki31 Sai ya matso, ya kama hannunta, ya tashe ta, zazzaɓin kuwa ya sake ta, har ta yi musu hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202031 Sai ya je wajenta, ya kama hannunta, ya ɗaga ta. Zazzaɓin kuwa ya sāke ta, ta kuma yi musu hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |