Markus 1:22 - Littafi Mai Tsarki22 Sun yi mamakin koyarwa tasa, domin yana koya musu da hakikan cewa, ba kamar malaman Attaura ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Mutane suka yi mamakin koyarwarsa, domin ya koyar da su kamar wanda yake da iko, ba kamar malaman dokoki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |