Markus 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Yana jeji har kwana arba'in, Shaiɗan na gwada shi, yana tare da namomin jeji, mala'iku kuma suna yi masa hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 ya kuma kasance a hamada kwana arba’in, Shaiɗan yana gwada shi. Yana tare da namomin jeji, mala’iku kuma suka yi masa hidima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |