Markus 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 Da fitowarsa daga ruwan sai ya ga sama ta dāre, Ruhu yana sauko masa kamar kurciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Da Yesu yana fitowa daga ruwan, sai ya ga sama ya buɗe, Ruhu kuma yana saukowa a kansa kamar kurciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |