Malaki 4:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Ku tuna da koyarwar bawana Musa, da dokoki, da umarnai waɗanda na ba shi a kan Dutsen Horeb, domin dukan jama'ar Isra'ila su kiyaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Ku tuna da dokar bawana Musa, ƙa’idodi da dokokin da na ba shi a Horeb domin dukan Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |