Malaki 4:2 - Littafi Mai Tsarki2 Amma ku da kuke yi mini biyayya, ikon cetona zai fito muku kamar rana. Zai kawo warkarwa kamar hasken rana. Za ku fita kuna tsalle kamar 'yan maruƙan da aka fisshe su daga garke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Amma ku da kuke girmama sunana, ranar adalci za tă fito tare da warkarwa a fikafikanta. Za ku kuwa fita kuna tsalle kamar ’yan maruƙan da aka sake daga garke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |