Malaki 3:8 - Littafi Mai Tsarki8 Mutum zai iya zambatar Allah? Amma ku kuna zambatata, kuna kuwa cewa, ‘Ta ƙaƙa muka zambace ka?’ A wajen al'amarin zaka da hadayu, kuke zambatata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “Mutum zai iya yi wa Allah fashi ne? Duk da haka kun yi mini fashi. “Amma sai kuka ce, ‘Yaya muka yi maka fashi?’ “A wajen zakka da hadayu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |